Showing posts with label DOMINKI NE DA MIJINKI. Show all posts
Showing posts with label DOMINKI NE DA MIJINKI. Show all posts

Sunday, 12 February 2017

GANIN JINI BASHINE BUDURCI BA

​GANIN JINI BA SHINE BUDURCI BA​.  



  ​Korafin samari​

 samari dayawa Suna korafi  akan cewa yan matan da suke aura basa jini a yayin saduwarsu ta farko har suke tinanin cewa matan mazinatane.... A gsky ba haka bane...........                        ​BUDURCI​ : ​wata fata ce da take cikin matashiya, kuma fatar batada kwari, sannan tana yagewane da zarar ta takura​.                                                                             ​Mace na rage budurcinta ta hanyoyi kamar haka.​                    1. Saduwa da namiji.        2. Tsallake-tsallake.        3. Guje - Guje.                   4. Daukar abu me nauyi.                             5. Hawa doki ko jaki.        6. Sanya dan yatsa a farji.                                    7. Mummunar faduwa..      ..                                        ​Yen mata dayawa suna rasa budurcinsu ta wannan hanyoyi, kuma dayawa matan yanxu da suke jini a farkon saduwa yakan farune ta dalilin fin karfinsu da maxa keyi a ji musu ciwo​.                               _A daure a turama samari domin su karu.... Kuma ina fatan Allah ya ganar dasu,  Bissalam.

           Rubutawa✍
MUHAMMAD SANI AL-BARNAWY

Sunday, 1 January 2017

KAMSHI BAKIN AMARYA

๐Ÿ‘ฐ๐ŸฝDOMINKI AMARYA ๐Ÿ‘ฐ๐Ÿฝ


        *Kamshin bakin Amarya*
       Amarya mouth freshness dinki matters a lot a gurin ango. Kamshi yana da tasiri sosai a gurin ma'aurata, shi ysa harda bakinki nke son ki kiyaye kamshinsa.
        Zaki bukaci wa'annan abubuwan domin kamshin bakinki:
๐ŸŒฌ Sabara
๐ŸŒฌ Kanumfari
๐ŸŒฌ Gishiri.
      Zaki diba iya dai dai quantity da kike so. Wato in kina so kiyi da yawa ki ajiye, ko kuma ki hada na kwana 2. Ki hada su guri daya ki daka. Kullin, safe da yamma before kiyi brush, zaki diba ki goge baki da haqoranki da shi.
       Hmmm...... Amarya za kiyi mamakin irin kamshin da bakinki zai rika yi, always fresh. Wannan hadin har haske sosai yake karawa haqori

        Ban hana turawa wani group ba, buh don Allah ๐Ÿ‘๐Ÿผ๐Ÿ‘๐Ÿผ๐Ÿ‘๐Ÿผ kar a canja min komai.
             Mata kawai don ALLAH