Showing posts with label FACEBOOK TRICKS. Show all posts
Showing posts with label FACEBOOK TRICKS. Show all posts
Wednesday, 5 April 2017

Facebook zai rufe shafukan batsa
Kamfanin Facebook ya dauki sabon mataki don hana yan ta'adda yada batsa a shafin.
Shafin sada zumuntar na zamani ya ce zai yi iya kokarinsa wajen hana yada ko saka hotunan mutane ba tare da izininsu ba.
Matakin ya shafi manhajojin Facebook da Messenger da kuma Instagram amma bai shafi WhatsApp ba.
Masu fafutika na maraba da daukar wannan mataki.
Laura Higgins, wacce ta samar da layin waya na agaji kan shafukan batsa na kasar Amurka ta ce, wannan babban mataki ne.
"Sau da yawa hotunan da aka hana sa wa a shafukan sada zumunta na wani bangare na irin halin da ake ciki na yau da kullum, inda wani yake kokarin cimma wata manufa daga makusanta da abokai," in ji ta.
Ta kara da cewa "Daya daga cikin manyan kalubalen da ake fuskanta shi ne a hana mutane kara yada abin da ya kunsa."
'Mataki na farko'
Shafin Facebook ba farutar hotunan batsa yake ba, amma ya dogara a kan masu amfani da shi da suke yada abin da ke kunshe ta hanyar shafukan rahotanninta.
Tawagar jama'ar da ke aikinsa za su yi hukunci a kan ko yadawar ta cancanta, abubuwan da ake la'akari da su sun hada da ko ayyukan batsa da aka nuna, sannan a duba mutumin da ya yi korafi.
Idan an tabbatar da hoton na batsa ne, to za a cire shi kuma a rufe shafin -- wannan doka ce da ake shirin aiwatarwa.
An saka tsaro a shafukan don tabbatar da duk wanda ya yi yunkurin yada wani hoto an rufe shafin ba tare da duba ko la'akari da bukatar mutum ba.
Na'urar ta yi daidai da wanda shafin Facebook ke amfani da shi da kuma sauran abubuwan da suke hana yada hotunan cin zarafin yara.
Wata mai kula da ingancin shafin Facebook, Antigone Davis ta shaida wa BBC cewa, "Kodayaushe muna kokarin mu samar da kayayyaki da zai bayar da dama kuma ya zama a bayyane a gurinmu cewa wannnan matsalar da take faruwa a yankuna da dama na haddasa cutarwa ta musamman".
Wannan ne mataki na farko, kuma za mu yi kokarin samar da abubuwan fasaha mu gani idan zamu iya hana yadawa, in ji ta..
Ms Davis ta kara da cewa, Facebook zai duba yiwuwar yadda za a fuskanci matsalar a WhatsApp nan gaba.
Duk da haka, manhajar na amfani da na'urar takaitawa a boye, wacce ta sa Facebook ba zai iya ganin abubuwan da masu amfani da shafin suke turawa junansu ba.
Mummunan hari
Ms Higgins ta ce kungiyarta na aiki a kan rikice-rikicen da suka shafi batsa sama da 6,200 tun a shekarar 2015, inda ta ambaci adadin a matsayin babbar matsala.
Ta ce sadaukar da shafukan batsa ta zama babbar matsala, inda ta kara da cewa tana fata sauran kamfanonin shafukan sada zumunta za su bi sawun Facebook.

Sunday, 12 February 2017
You can now stream Facebook videos on your TV

Facebook has always been focused on videos as over 100 million hours of videos are consumed daily on the platform. Now, the social network has rolled out the ability to stream videos from Facebook to your TV.
Users can now stream video from Facebook through devices like Apple TV or Google Chromecast.
To watch a video from Facebook on your TV:
- Find a video you want to watch on your phone or desktop and press the TV symbol in the top right corner.
- Select the device you want the video to stream to.
- Enjoy the video right from your TV.
Users can go back and scroll through News Feed on their device during streaming even while watching a Facebook video on TV. They can also find more videos by choosing a new one from places like News Feed or your Saved tab. If you are streaming a Facebook Live video to your TV, you can see real-time reactions and comments on the screen and can join the conversation by reacting or commenting.
Friday, 10 February 2017
Facebook Lite hits 200 million users, gets speed and reliability improvements

Facebook Lite, the lighter version of the social network now has more than 200 million users. Launched in 2015, Facebook Lite uses less data and is therefore aimed at users living in emerging markets that have slow internet connection.
The app which weighs less than 1MB clocked 100 million monthly active users in January last year. At that time the app received several features, including support for video playback, upload multiple photos, pinch-to-zoom for photos, emojis and more. The latest update has added performance and speed improvements to the app. According to TechCrunch, the Facebook Lite app is now available in Israel, Italy, United Arab Emirates, and South Korea. It is already present in Africa and Asia: Bangladesh, Nepal, Nigeria, South Africa, Sudan, Sri Lanka, Vietnam and Zimbabwe.
Facebook COO Sheryl Sandberg wrote in a blog post,
In many areas, networks can be slow and unable to support all the functions available on Facebook. FB Lite gives people access to core Facebook experiences like News Feed more quickly and while consuming less data.
Facebook rolls out Community Help feature to help neighbors after a disaster

Facebook has rolled out a new Community Help feature to Safety Check which allows users to users to either offer or locate assistance such as food, shelter or transportation during times of crisis. The social network had launched the Safety Check feature in 2014 that enables users to mark them safe thereby letting their friends and family know they were safe during natural disasters.
This feature has been used during natural calamities and terrorists attacks across the world. For starters, the Community Help service is being rolled out in the US, Canada, Australia, New Zealand, India and Saudi Arabia. The feature will at first be used for natural disasters and incidents such as building fires, not for mass shootings or bombings. It must be noted that for the community to use Community Help after an incident, Safety Check must first be activated.
For Safety Check to activate, two things need to happen:
- First, global crisis reporting agencies NC4 and iJET International alert Facebook that an incident has occurred and give it a title, and we begin monitoring for posts about the incident in the area.
- Second, if a lot of people are talking about the incident, they may be prompted to mark themselves safe, and invite others to do the same.
As the feature is already live, if an incident is a natural or accidental disaster, people will see Community Help. They can find or give help, and message others directly to connect from within Safety Check. Facebook plans to roll it out more broadly in coming weeks and months.
Subscribe to:
Posts (Atom)