GANIN JINI BA SHINE BUDURCI BA.
Korafin samari
samari dayawa Suna korafi akan cewa yan matan da suke aura basa jini a yayin saduwarsu ta farko har suke tinanin cewa matan mazinatane.... A gsky ba haka bane........... BUDURCI : wata fata ce da take cikin matashiya, kuma fatar batada kwari, sannan tana yagewane da zarar ta takura. Mace na rage budurcinta ta hanyoyi kamar haka. 1. Saduwa da namiji. 2. Tsallake-tsallake. 3. Guje - Guje. 4. Daukar abu me nauyi. 5. Hawa doki ko jaki. 6. Sanya dan yatsa a farji. 7. Mummunar faduwa.. .. Yen mata dayawa suna rasa budurcinsu ta wannan hanyoyi, kuma dayawa matan yanxu da suke jini a farkon saduwa yakan farune ta dalilin fin karfinsu da maxa keyi a ji musu ciwo. _A daure a turama samari domin su karu.... Kuma ina fatan Allah ya ganar dasu, Bissalam.
Rubutawa✍
MUHAMMAD SANI AL-BARNAWY

No comments:
Write Comments