Showing posts with label CALLER TUNE. Show all posts
Showing posts with label CALLER TUNE. Show all posts

Sunday, 30 April 2017

Yanda Zakayi Amfani Da SunanKa A Matsayin MTN Caller Tunes DinKa, .

Katabasa Caller Tunes A WayarKa ?? Nasan Koda Baka Taba Sawa Ba Ko Kuma Baka Taba Sha,awar MTN Caller Tunes Ba Zaka Iya Sha,awar Wannan Salon Caller Tunes Din ..





Kamar Dai Yanda Kowa Ya Sani Caller Tunes Wata Wakace Da Wanda Ya Kira WayarKa Zai Jita, Wakar Ta Iya Zama Wacce Yakeso Ne Ko Kuma Wanda Su Sukaga Dama Su Sakama Wakar Dasuga Dama

Wannan Zaka Zabi Sunan Da Kake Bukatane A Matsayin Wakarnan Da Za,a Dunga Saurare Yayin Da Aka KiraKa ... Za,a Saurari Waka Ce Da SunanKa Ko Sunan MasoyiyarKa Tare Da Kirari .

Idan An Fahimci Abun Da Nake Nufi Sai Inci Gaba

Da FarKo Kawai Ka Shiga Wajen Text Message DinKa .. Ka Tura Text Din SunanKa Ko Sunan Da Kakeso A Sa A Matsayin Caller Tunes Dinka ..

Misali : Amanagurus To 441 Da Zarar Ka Tura Saika, Zasu Turama Text

Kamar Haka

The ReQuest Has Been Accepted. You Will Get A Call Within A While,

To Inkaga Wannan Text Din Yana Nuna Cewa Akwai SunanKa Kenan

Idan Kuma Kaga Haka

Your ReQuest For ...... Has Been Received And Will Be Processed ..

Hakan Na Nufin Ba Sunan Ka Cikin Na,urar Tasu ..

Bayan Sun Turama Text Zakaji Kira Daga 441 , Idan Ka Dauka Zau Fara Magana Suna Fadama Yanda Abun Yake .. Waton Zasu Nunama Ka Danna Numba 1, Domin Saka Wakar Da KaJi A Matsayin Caller Tunes Din Naka, Ka Dannan Numba 2, Domin Turamma Aboki Ko Budurwa, A Matsayin Caller Tunes .. Bayan Sun Kammala Fadan Wannan Abubuwan ZakaJi Sun Sakama Wakokin Da Zaka Zaba ..

Idan Sun Sakama Waka Kaji Bata Maka Ba .. Saika Danna 4, Domin Jin Wasu Wakokin; Idan Kaji Wacce Tamaka Saika Danna 1, Zasuyi Magana Cewa Kadan Jira Kadan Domin Kammala Downloads Na Caller Tunes Din, Zasuce Press 1 To Comfirm Sai Kuma Ka Sake Danna 1, Daganan Zasuce Successfully,

Daganan Da Zarar An KiraKa Za,aJi WaKane Dare Da Taken SunanKa Na Tashi ..  

Kuyi comment da abunda Baku gane ba

Thursday, 30 March 2017

[TUNEZ] CALLER TUNEZ NA WAKOKIN ADAM A ZANGO GUDA DARI 100 NA KAMFANIN MTN

Caller Tunes Na Wakokin Adam A Zango Guda Dari
.
711305 Wazobiya Adam Zango
.
711306 Shahada Adam Zango
.
711307 Mama Adam Zango .
711308 Sarkin Zazau Adam Zango
.
711309 Gumbar Dutse Adam Zango
.
711310 Salima Adam Zango
.
711311 Aisha Adam Zango
.
711312 Allah Mai Aradu Adam Zango
.
711313 Duniya Ta Zo Karshe Adam Zango
.
711314 In Naga Dama Adam Zango.
..
.
0726632 ALALO ALALO Adam Zango
.
1726632 ALALO ALALO Adam Zango
.
0726633 ALLAH MAI ARADU Adam Zango
.
1726633 ALLAH MAI ARADU Adam Zango
.
0726634 ANCE KACE Adam Zango
.
1726634 ANCE KACE Adam Zango
.
0726635 AYE AYE GIRGIZA Adam Zango
.
1726635 AYE AYE GIRGIZA Adam Zango
.
0726636 BAMMUTU BA Adam Zango
.
1726636 BAMMUTU BA Adam Zango
..
.
1711309 Gumbar Dutse Adam Zango
.
1711307 Mama Adam Zango
.
1711319 Ruwan Zuma Adam Zango
.
1711310 Salima Adam Zango
.
1711308 Sarkin Zazau Adam Zango
.
1711321 Zaman Lafiya Adam Zango
.
0726630 MAI GARI Adam Zango
.
1726630 MAI GARI Adam Zango
0726631 AISHA INDO Adam Zango
.
1726631 AISHA INDO Adam Zango
..
.
711315 Madara Lilo Adam Zango
.
711316 Bahaushiya Adam Zango
.
711317 Kukan Kurchiya Adam Zango
.
711318 Fatima Adam Zango
711319 Ruwan Zuma Adam Zango
.
711320 Daga Allah Adam Zango
.
17 711321 Zaman Lafiya Adam Zango
.
18 711322 Girgiza Adam Zango
.
1711315 Madara Lilo Adam Zango
.
20 1711306 Shahada Adam Zango
..
.
0726637 BOLO BOLO Adam Zango
.
1726637 BOLO BOLO Adam Zango
.
0726638 DAWO KANON DABO Adam Zango
.
1726638 DAWO KANON DABO Adam Zango
.
0726639 DORINA Adam Zango
1726639 DORINA Adam Zango
.
0726469 DUNIYA TAZO KARSHE Adam Zango
.
1726469 DUNIYA TAZO KARSHE Adam Zango
.
59 0726640 FATIMA Adam Zango
.
1726640 FATIMA Adam Zango
..
.
0726641 GIRGIZA Adam Zango
.
726641 GIRGIZA Adam Zango
.
0726650 GUMBAR DUTSE Adam Zango
.
1726650 GUMBAR DUTSE Adam Zango
.
0726651 IN NAGA DAMA Adam Zango
.
1726651 IN NAGA DAMA Adam Zango
.
0726652 LELEWA BAHAUSHIYA Adam Zango
.
1726652 LELEWA BAHAUSHIYA Adam Zango
.
0726654 MAMA NEW Adam Zango
.
1726654 MAMA NEW Adam Zango
..
.
0726655 MRS MALO Adam Zango
.
1726655 MRS MALO Adam Zango
.
0726658 SAADATU Adam Zango
.
1726658 SAADATU Adam Zango
.
0726659 SABADA Adam Zango
.
1726659 SABADA Adam Zango
.
0726670 SAMBA Adam Zango
.
1726670 SAMBA Adam Zango
.
0726671 SARKIN ZAZZAU Adam Zango
.
1726671 SARKIN ZAZZAU Adam Zango
..
.
0726673 SAWA Adam Zango
.
1726673 SAWA Adam Zango
.
0726674 SHA MADARAL LILO Adam Zango
.
1726674 SHA MADARAL LILO Adam Zango
.
0726675 SHAHUDA Adam Zango
.
1726675 SHAHUDA Adam Zango
.
0726676 SHARAFI Adam Zango
.
1726676 SHARAFI Adam Zango
.
0726690 SKELEBE Adam Zango
.
1726690 SKELEBE Adam Zango..
.
0726691 TSAMI GAYE Adam Zango .
1726691 TSAMI GAYE Adam Zango
.
0726706 YARO ADON GARI Adam Zango
.
1726706 YARO ADON GARI Adam Zango
.
0726707 ZAZZAU Adam Zango
.
1726707 ZAZZAU Adam Zango
.
0726905 Sai Ka Yi Rawa Adam Zango
.
1726905 Sai Ka Yi Rawa Adam Zango
.
0726907 Wazobiya Adam Zango .
.
Duk Na Wakar Dakakeso Saika Tura Sako Da Lambobin Jikin Wakar Zuwa Ga 4100