Sunday 1 January 2017

Home KAMSHI BAKIN AMARYA

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


πŸ‘°πŸ½DOMINKI AMARYA πŸ‘°πŸ½


        *Kamshin bakin Amarya*
       Amarya mouth freshness dinki matters a lot a gurin ango. Kamshi yana da tasiri sosai a gurin ma'aurata, shi ysa harda bakinki nke son ki kiyaye kamshinsa.
        Zaki bukaci wa'annan abubuwan domin kamshin bakinki:
🌬 Sabara
🌬 Kanumfari
🌬 Gishiri.
      Zaki diba iya dai dai quantity da kike so. Wato in kina so kiyi da yawa ki ajiye, ko kuma ki hada na kwana 2. Ki hada su guri daya ki daka. Kullin, safe da yamma before kiyi brush, zaki diba ki goge baki da haqoranki da shi.
       Hmmm...... Amarya za kiyi mamakin irin kamshin da bakinki zai rika yi, always fresh. Wannan hadin har haske sosai yake karawa haqori

        Ban hana turawa wani group ba, buh don Allah πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ kar a canja min komai.
             Mata kawai don ALLAH

No comments:
Write Comments