Showing posts with label MYWAPBLOG TRICK. Show all posts
Showing posts with label MYWAPBLOG TRICK. Show all posts
Wednesday, 12 October 2016

YADDA AKE GIDA WAPSITE NA BLOG DARASI NA UKU WATO NUMBER (3) !!
Ga Duk wanda ya karanta darasi na Farko da Kuma na Biyu to Insha Allahu ya kammala fahimtar Inda Aka Dosa To dai A tutorial na biyu munyi bayanine Akan yadda Ake shirya post A Blog kamar Yadda munkayi Ana farko munkayi bayani kan Yadda Ake Bude Site Blog Din shikansa ....... To Yanzu Zamu Nutsane kan Yadda Ake Shirya Masa komai Da Komai Daki Daki Insha Allah Bayan Dai Kayi Login A Blog Dinka Har zuwa wajen da Ka samu Damar Yin Post wato Mutum Yana Samun Daman Yin Post Ne Ta Hanyar Deshboad to yanzuma Hakane Tanan din zakabi Gasu Kamar Haka ko Munka Bayar Sign out | Dashboad | New post Haka suke ko sai mukace a shiga NEW POST koba hakaba kuma mukayi bayanin yadda ake shirya post din to Yanzu Da Kunje ba New post din zaku Shigaba DASHBOAD zaku shiga wato na tsakiya Dakun shiga zakuga Abubuwa Kamar Haka Ku lura da kyau sosai « Overview| Feedback| Visit Blog» Dashboard Add Wannan danaja layi gabatarwane kawai basa aikin komi== Post : shine zakaga duk post dakayi File = nanne Ake daura hoto Blogroll = nanne Ake shiya kasan sate Category = nan shine inda Ake kirkiran foldoji na waqa da sauransu Edit = hotone wannan mai dauke da rubutu Post = nanne Ake ganin duk wani post dinda kayi a site dinnaka to Anan zaka Ganshi Comment = yawan wadanda sukayi comment a site dinka kenan Guestbook = wajene na sada zumunta amna na masu site ne kawai wato Masana internet File = duk wani film ko w ko Game tanan Ake Daurashi Setting = nan ne wajen seting sunan da gari na wanda ya kirkiri site din wato kai kenan Appearance = hotone mai dauke da rubutu anan Theme = nan shine wajen canja color zuwa wanda kakeso ku tambayeni ta Comment zanyi muku bayanin yadda akeyi Navigation Menu = nan shine inda ake saka link na wani sate din Atallatashi ga Al'ummah Ads = bayya da Amfani Amma zaka iya leqawa ka Gani ko kila kaiya Amfaneka. Alhamdulillah wannan shine darasi na karshe Allah ya bada sa,a.

YADDA AKE GINA WEBSITE NA MYWAPBLOG.COM DARASI NA BIYU
idan harka karanta darasi na farko to nasan ka gina website yanxu kawai abin da kake jira yadda xaka tafiyar da abinka ka samar abubuwan da kakeso to yanxu ga dan bayani akan yadda xakayi post a website dink da Farko kawai idan ka Buga WWW.MYWAPBLOG.COM Idan Ya Bude To Ka Lura Zakaga Welcome : Sunan site dinka a Gaba kuma Ansa [Deshboard | Sign Aut] Bayan Kaga Haka to Kawai saika Shiga Deshboard bayanka shiga To Shima A sama zakaga Deshboard | Sign Aut | New post to kawai saika Shiga New post idan ya bude shima zakaga ............ Tittle Sai wani Dogon Box karami mai tsawo Akarkashinsa Anrubuta body Bbcode mode Active (?) Akarkashinsu kuma Ga Wani Katon Box mai Girma to Ga Yadda zaka tsara post Dinnan ..... Wannan Box daka Gani Na Farko Wanda Aka Rubuta a samanshi Tittle To Acikinsa Zaka Rubuta Sunan Darasinka .............. MISALI sunan darasina shine : YADDA AKE YIN CHAT A KYAUTA to idan na tashi shizan rubuta a matsayin Sunan post dina kaga ya bada ma'ana kuma ga Abinda nike Nufi ......... Sai Box na Biyu Nan Shine Asalin inda Zaka Rubuta cikakken Darasin Naka Domin zakaga Box din Yanada matuqar Girma ba kamar wancanba na farko ........... Bacin ka Kammala Rubuta Post Dinnaka Toga Yadda Zaka Fitar Dashi zuwa site dinka kowa ya rinka Gani .................. YADDA ZAKA FITARDA POST DINKA saika Gangaro Daka Kasan Wannan Babban Box Dinnaka to Zakaga Insert File Folder [GO] a Kasansa zakaga Wani dankaramin box ........ Saika Wuceshi zuwa Kasa Insert Additional Setting ...... Karkasa komai ........ To Daka Cankasa Zakaga Rubutu kamar haka acikin wani dankewaye kamar Akwati ....... Publish Priview Save As Draft To Kawai saika Danna PUBLISH to shikenan idan kaga Yayi Done Saika je site dinka ka Duba Zakaga Post Din Yahau Insha Allah to Haka zaka rinqayi Akoda Yaushe idan kanason kayi post a Cikin site dinnaka .........,

YADDA AKE BUDE WEBSITE NA BLOG WATO MY WAPBLOG KENAN DARASI NA DAYA!!
Wannan shine website na farko wadda yafi ko wani site a duniya saukin budewa sannan kuma ya dara mafi yawa daka cikinsu tsari na shirya wannan post ne badon komaiba saidon koyarda yan uwana hausawa ma'abota hawa internet yadda kowa zai mallaki Gidansa na kansa a internet Sabo da Yadda naga Anyi mana Fincinkau akan hakan To Dakarko kafin ka fara Gina Gidafa A net ka sani Dolefa saika ware suna cikakken suna kuma mai ma'ana matuqa Domin Radawa wannan Gidan Naka Agurguje dai Basaina cikaku da wasu dogayen surutaiba bari kawai mu fada cikin wannan Aiki .... Da Farko kawai kaje ka bude opera dinka ka rubuta wannan Addreshi WWW.MYWAPBLOG.COM idanya Bude saika Lura da kyau zakaga wani toho a sama anrubuta MYWAPBLOG a sama haka daka sansa kuma Anjera wasu hotuna to a karkashin hotunan zakaga anrubuta REGISTER ko SIGN IN to kawai saika shiga wajen REGISTER Daka Shiga Ga Abubuwanda zaka Gani «Home| Sign In» Register Username : Sunan Site dinka anan misali idan kanason kasa WWW.SINIKOM.MYWAPBLOG. to kawai idanka tashi SINIKOM KAWAI ZAKA RUBUTA Your blog URL will be: USERNAME.mywapblog.com Change Domain : wannan kuma rubutun a kasanshi zakaga wani dan box An rubuta MYWAPBLOGaciki to zaka iya canjawa ka maidashi www.sunansite dinka . Heck.in Ko .faa.im da sauransu saika zaba Password : dinka shima kasa Retype Password : saika sake maimaitawa Your Name : sunanka na yanka Your Email : Email Addreshinka Security : Anan zakaga wasu korayen rubutu kamar a hoto a kasansu kuma ga dan karamin box to saikayi copy na wadannan rubutun ka zuba a cikin box din (Enter this into the box below) saikayo kasa zakaga REGISTER dakayi shikenan saikaje ka buga www.sunansite dinka.mywapblog.com ko . heck.in ko .faa.im duk dai wanda kasa to zakaga site ya bude Yanzu saura loda wakoki da Application da labaru kawai ya rage insha Allah dan haka ka duba darasi na biyu domin ci gava.
Subscribe to:
Posts (Atom)

