Friday, 17 May 2019

Home Ronaldo ya kara tallafawa Palasdinawa da zunzurutun kudi har dalar amurka miliyan daya da dubu dari biyar ($1.5M)

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


Ronaldo ya kara tallafawa Palasdinawa da zunzurutun kudi har dalar amurka miliyan daya da dubu dari biyar ($1.5M) domin tallafawa da kayan buda baki ga Palasdinawa wadanda sojojin haramtacciyar Kasar Isra'ila ke yiwa ta'addanci a cikin wannan wata na Ramadan.
A shekarar 2013 ma shahararren 'dan kwallon ya taba bada kyautar takalminsa na gwal wa Palasdinawa wanda akace kudin takalmin ya kai kudin Ingila fam Miliyan daya da dubu dari biyar (€1.5M)
Ubangiji Allah Kar Ka kyale wannan bawa naka, Yaa Allah Ka yiwa C/Ronaldo tukwici da shiga cikin addinin musulunci Amin

No comments:
Write Comments