DAN BIRNI SHINE WANDA YA WAYE DA BIN DOKOKIN ALLAH UBANGIJIN KOWA DA KOMAI.
๐๐ปMenene GIDADANCI?
✔ GIDADANCI Shine a lokacin da Musulmi yake shiga Harkar Bukukuwan Sabuwar Shekarar Kirtoci, shi kuma bai ma san Kwanakin watan HIJIRIYYA ba na musulunci.
๐๐ปMenene SAKARCI?
✔ SAKARCI Shine : Lokacin da Musulmi yake ganin ai Taya Arna murnar Bikin KIRSIMETI da na SABUWAR SHEKARAR MILADIYYAH ba wani laifi bane.
๐๐ปMenene RASHIN KA GADO?
✔ RASHIN KAN GADO Shine : Lokacin da Musulmi yake ganin kyakkyawar mu'amila Shine kataya Arna murnar bikin KIRSIMETI da na SABUWAR SHEKARAR MILADIYYA,kuma baisan Me nene Addinin Islama yace dangane da haka ba.
๐๐ปMenene KIDAHUMANCI??
✔ KIDAHUMANCI Shine a lokacin da Musulmi yace wa kirista HAPPY NEW YEAR, Bayan ya san kuma Addini ya Haramta hakan.
๐๐ปMenene KAUYANCI?
✔ KAUYANCI Shine : Musulmi ya dinga kwaikwayar Abinda Arna sukeyi shi kuma yana ganin ai hakan itace cinyewa da birgewa.
YA KAI DAN UWANA A MUSULUNCI KAINE KA YARDA DA FADIN ALLAH CEWA : ูู ููุฏ ููู ูููุฏ,
AMMA KUMA KAKE TAYA ARNA MURNAR CEWA ALLAH YANA DA ฤA KO MATA KO KUMA ฤAYAN UKU NE?
YA KAMATA MUYI NAZARI SOSAI AKAN HAKAN......,,
ALLAH YASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI.
Ameeeeeen.






No comments:
Write Comments