Saturday, 5 November 2016

Home ALLAH DAYA GARI BAMBAN....

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


ALLAH DAYA GARI BAMBAN....
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
wannan wata al'ada ce a tsakanin wasu mutanen
China inda ango zai goya amaryarsa ya bi ta kan
garwashi zuwa gidansu kan imanin cewa hakan
zai sa idan matan ta zo nakudan haihuwa, ba za
ta samu matsala sannan kuma hakan zai kawar
da duk wani bala'i da zai same su. Ku cigaba da
gaiyato mana da abokananku

No comments:
Write Comments