Tuesday, 27 August 2019

Kalli Iskancin Da Wata Budurwa Keyi Da Wani Tsoho Da Sunan Waka

Kai Jama’a duniya tazo karshe Wannan Wani Video Ne Da Muka Samu Yana Yawo A YouTube. inda mukayi karo da wani tsoho tare da wata budurwa suna wata irin rawar iskanci...

Umar M Shareef – Fadli Falala New Song 2019

Sabuwar Wakar Umar, M Shareef Ta Wannan Shekarar 2019 Mai Taken Fadli. wakar Tayi dadi sosai Daga bakin Shahararren Mawakinan Wato Umar M Sharif. Downlord m...

Saturday, 18 May 2019

Kalli Zafaffan hotunan Jaruma Maryam Yola Nas

 Kyawawan Hotunan jaruma maryam yahya yola wanda tayi film din nas kuma tsohuwar matar Jaruma adam a zango. ...

Dalilin Da Ya Sa Nake Auri-saki – Adam Zango

Fitaccen jarumin nan na dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango wanda aka fi sani da Prince Zango ya bayyana dalilin da ya sa yake yawan auran mata...

Ban Taba Tsammanin wani A Masana'antar kannywood Zai Iya kaini Kotu ba Balle Ali nuhu - Adam A Zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam Zango ya ce ya ji matukar kunya da mutumin da yake kira ubangidansa a masana'antarsu wato Ali Nuhu ya kai shi kara kotu. Adamu...

Friday, 17 May 2019

Yadda Zaka Samu Kyautar 750MB A Kowanne Layi

Jama’a barkanku da wannan lokaci. A yau muna dauke da bayani akan yadda zaku more garabasar data ta browsing a kan kowanne layi( MTN, Airtel, Glo da kuma Etisalat). Abubuwan...

Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24

RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Wata Kotun Majistari da ke zama a Birnin Kano, karkashin jagorancin Alkali...