Showing posts with label SAUKO DA HAUSA MUSIC. Show all posts
Showing posts with label SAUKO DA HAUSA MUSIC. Show all posts

Sunday, 30 April 2017

Music] Download Umar M Shareef ft. Lilin Baba, Ba Zama



Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Tare Da Lilin Baba Me Suna Ba Zama.

Sabuwar waka ga amo ga sauti, ga kuma fadakarwa, Saukar Da Ita ku saurara musamman matasa.

Download Now

Saturday, 29 April 2017

MUSIC: Umar M. ShareeF Ft Lilin Baba Mutashi Mu Nema New Song


MUSIC: Umar M. ShareeF Ft Lilin Baba Mutashi Mu Nema New Song

DOWNLOADS NOW

Sunday, 23 April 2017

[Music] Download Nura M Inuwa “Na Rikice” Song

 Nura M Inuwa Da Amaryar sa

[MUSIC] Download Nura M Inuwa Na Rike ce New Song.

Saukar Da Sabuwar Waka Me Suna “Nura M Inuwa Na Riki ce” Wacce Wata Yarinya Ta Rera Domin Nunawa Duniya Irin Halin Data Tsinci Kanta A Cikin Na Tsananin Soyayyar Da Takewa Nura M Inuwa.

Wanda Har Take Tunanin Cewa Zata Aure Shi Dukda Bata Taba Ganinshi Ido Da Ido Ba A Rayuwarta.

Domin Haka Ga Duk Me Bukatan Jin Sunan Wannan Buduruwar, Da Kuma Garin Data Fito, Sai Maza Ku Hanzarta Sauke Wannan Waka Ku Jiyewa Kunnuwan ku.

Hakika Shi S0 Halittane Da Allah Ya Halacci Ko Wanne Dan Adam Dashi Sai Dai Kowa Da Irin Nashi.

Ayi Sauraro Lafiya.

[Music] Download Naziru M Ahmad “Mai Bakin Zagi" Song

 Naziru M Ahmad Mai Bakin Zagi

[MUSIC] Download Naziru M Ahmad Mai Bakin Zagi Song.

Saukar Da Sabuwar Wakar Naziru M Ahmad “Mai Bakin Zagi” Waka Ce Dake Jawo Hankulan Mutane Gami Da Mummunar Dabi'arnan Ta Zagi.

Musamman Zagin Shugabanni, Zagi Iyayen Juna, Wakokin Zagi Don Nuna Isar Wani, Wanda Dukka Hakan Ba Tarbiya Bane Me Kyau,

Allah Yasa Muji Kuma Mu Gyara. Ayi Sauraro Lafiya.

Sunday, 9 April 2017

[Music] Wakokin Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album.

 Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album

[Music ] Download Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album.

Saukar DaSababbin Wakokin Nazifi Asnanic,Kowa Yasha Kida Album. Ku saukar gami da sauraron sababbin wakokin fitaccen mawakin finan finan Hausa nan da Siyasa a Nigeria wato Nazifi Asnanic masu suna "Kowa Yasha Kida".

Sudai wadan nan wakoki ya yisune ga shahararrun mutanen da suka tallafa masa a rayuwa, musamman na daga sarakuna da masu sarauta da kuma 'yan Siyasa.

Wakokin sun bugu kwarai da gaske sunyi dadi sosai tare da bada cikakkiyar ma'ana gami da isar da sako zuwa ga ma' abota ji da kuma Sauraro.

1= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 1. 
2= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 2. 
3= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 3. 
4= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 4. 
5= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 5. 
6= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 6. 
7= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album 7. 


Enjoy

[Music] Download Umar M Sharif “Rudin Duniya” Song

 Umar M Sharif Rudin Duniya

[Waka] Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif, Me Suna “Rudin Duniya”.

Wakar "Rudin Duniya" wakace daya yita shida masoyiyarsa, ta yadda yake bata shawara game da rayuwar duniya, kuma dama hakan shine abunda yafi da cewa ga dukkan masoya su zama Abokanan shawaran juna bawai Soyayya ba kawai.

Gadai Wakar nan daga ku saukar ku saurara.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Now - 

[Music] Download Umar M Shareef Sadiya New Song

 Umar M Sharif Sadiya


[Music] Download Umar M Shareef Sadiya Song


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef, Me Suna Sadiya.

Wakar Sadiya Wakace Dake Cike Da, Da Dadan Kalmomin Soyayya Gami Da Rarrashi Irin Na Soyayya.

Ayi Sauraro Lafiya..


Enjoy the music