Tuesday, 27 August 2019

Kalli Iskancin Da Wata Budurwa Keyi Da Wani Tsoho Da Sunan Waka

Kai Jama’a duniya tazo karshe Wannan Wani Video Ne Da Muka Samu Yana Yawo A YouTube.

inda mukayi karo da wani tsoho tare da wata budurwa suna wata irin rawar iskanci da sunan Waka.

Wannan Video munyi karo dashi ne a wata tashar YouTube mai suna Arewafresh Tv channel.

Abin yayi muni sosai Ga videon Nan Dai Ku duba Kasa Ku kalla akan wayar ku Domin Ganin irin wannan Rashin Kunya.

Downlord mp4

Umar M Shareef – Fadli Falala New Song 2019

Sabuwar Wakar Umar, M Shareef Ta Wannan Shekarar 2019 Mai Taken Fadli.
wakar Tayi dadi sosai Daga bakin Shahararren Mawakinan Wato Umar M Sharif.

Downlord mp3