Monday, 1 May 2017

Jaruma Hadiza Gabon Na Cin Kilishin O&B .

Ban taba cin kilishi mai daadin O&B kilishi ba. Nasan zaku ce santi amma hausawa sun ce maganin karya hallara ku saya ku zo ku bani labari.Jarumar Ta Wallafa A Shafinta...