Sunday 9 April 2017

Home JARUMA RAHAMA SADAU TACE TANASON YAN WASAN KWALLON KAFAR BARCELONA MESSI DA NEYMAR

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


Jarumar Fina-finan Hausa Rahama Sadau na son yan wasan kwallon kafar Barcelona, Messi da Neymar, ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram bayan da ta saka hoton yan wasan su biyu dauke da alamar da take nuna soyayya ga yan kwallon kafan.
A ranar larabar data gabata ne dai kulob din na Barcelona ya doke abokin karawarsa na PSG daci 6-1 a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wasan da ya kayatar da yan kallo matuka.

No comments:
Write Comments