Sunday 11 December 2016

Home Dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


Kimanin dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya da ke jihar Nasarawa a ranar Lahadi da safe.
Ciki har da wasan da aka yi canjaras tsakanin Dan Aliyu Langa-Langa daga Arewa da Aljanin Garkuwan Mai Caji daga Kudu.

No comments:
Write Comments