Friday 25 November 2016

Home Hira da aka yi da Mikel kan dalilin da baya buga wa Chelsea wasanni a bana

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


John Mikel Obi ya bayar da hasken cewar zai
iya barin kungiyar Chelsea a watan Janairu, idan
an bude kasuwar saye da sayar da 'yan wasan
kwallon kafar Turai.
Mikel wanda ya yi shekara 10 a Chelsea, bai
buga wasa ko daya ba a kakar bana, duk da
cewar shi ne dan kwallon kungiyar na biyu da ya
fi dadewa a Stamford Bridge, bayan kyaftin John
Terry.
Dan wasan wanda ya koma Chelsea a 2006 kan
kudi fam miliyan 16, ya lashe kofunan Premier
biyu da na FA hudu da na kofin zakarun Turai
dana Europa.

No comments:
Write Comments