Saturday, 12 November 2016

Home Dan uwan Sarki Salman na Saudiyya ya rasu

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


Rahotanni daga Saudiyya sun ce daya daga cikin
'yan uwan Sarki Salman na kasar, Yarima Turki
bin Abdul Aziz ya rasu ya na da shekaru sama
da tamanin.
Yariman, wanda tsohon mataimakin ministan
tsaro ne, yana daga cikin 'yan uwa bakwai masu
karfin fada aji, wadanda suka rike manyan
mukamai a gwamnatin kasar na tsawon shekaru.
A shekarun 1970, Yarima Turki bin Abdul Aziz ya
koma Masar da zama bayan wata takaddama a
cikin iyalan gidansu sakamakon karin aure da ya
yi.
Ya koma Saudiyyan ne bayan rasuwar matar shi

No comments:
Write Comments