Tuesday 3 January 2017

Home Nafisa Abdullahi: Hotunan Sabuwar Shekarar 2017

Danna hoton don shiga whatsapp group dinmu 👇👇👇👇


Fitacciyar jarumar wasan hausa ta kannywood ta fitar da sabbin hotunan ta a shafinta na twitter don taya masoyanta murnar zagayowar sabuwar shekara ta 2017.
Jarumar ta bayyana wa masoyanta cewar tana da wasu burika masu mahimmanci a cikin wannan shekarar da muka shiga...
#nafisa_abdullahi photos
#nafisat Abdullahi
# kannywood photos

No comments:
Write Comments